Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – “Bakon Zuciya”
Abdul D One. Ya Sake Sabuwar Wakarsa Na Wannan Shekarar, Mai Suna “Bakon Zuciya”. Wanann Itace Waka Na Farko Da Mawakin Ya Sake.
Wakar Tayi Dadi Sosai Sanann Ta Bada Ma.ana Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu.