M Shareef
MUSI: Umar M Shareef So Da So Song 2020
Sabuwar Wakar Umar M Shareef So Da So Na Cikin Film Din So Ya Kai So, Wakar Da Jarumi Kuma Mawaki Ya Fito Ya Taka Rawa A Cikin Wakar Da Fim Din Da Kansa.
Fim Din So Da So, Haryanzun Ananan Ana Aiki Akansa,
Mawaki Umar M Shareef Ya Rere Wakoki A Cikin Wannan Shiri Mai Suna So Da So, Zuwa Yanzun Wakoki Uku Na Umar M Shareef Na Cikin Shirin Yazo Hannunmu,.