Kannywood

Musa Mai Sana’a Ya Kara Bankado Asiri

Musa Mai Sana’a Ya Kara Bankado Asirin Matan KannyWood, Inda Ya Tono Wani Sirri Dasu Yan Matan Basu Sani Ba, Musanmanma Yan Matan Fim Masu Kananan Shekaru.

Mai Sana’an Ya Saki Wani Bidiyo IndaYayi Cikakken Bayani Akan Yanda Ake Yaudarar Yan Matan KannyWood Da Kananan Shekarunsu Inda Bazasu Gane Ba Sai Lokacin Da Duniya Ya Juya Musu Baya.

Hakan Na Zuwa Ne Bayan Rigimar Daya Kaure Tsakanin Jaruman KannyWood, Bisa Rigimar Daya Faru Na Baba Tambaya. Wannan Dalilin Ne Su Fara Fitowa Suna Tone Tonen Asirin Juna.

Kalla Wannan Bidiyon Domin Samun Cikaken Bayani, Itama Rukayya Dawayya Tayi Magana. Kalla

Back to top button
error: Content is protected !!