Video
Murtanin Fatima Ali Nuhu Akan Soyayyar Su Da Breaker
Fatima Ali Nuhu Yarinya Ce Ga Babban Jarumin Nan Wato Ali Nuhu, Ta Fito Tayi Martani Mai Zafi Bayan Jin
Wane Rade-Radi Da Takeyi Cewa Hamisu Breaker Ne Zai Aureta. Ta Fito Tayi Bayani Dangane Da Labamarin.
Kalli Wannan Videon Domin Ganin Bayanin Nata