E News

Murja Ibrahim Ta Bayyasa GasKiyar Abin Dake Tsakaninta Da Abba Gida Gida

Murja Ibrahim Kunya Ta Magantu Kan Zargin Da Mutane Suke Mata Wai Tana Da Wata Boyayyiyar Alaqa Da Gwamnar Jihar Kano Abba Kabir Yusuf.

Inda Wasu Ke Cewa Duk Abin Da Takeyi Da Sanin Abba Gida Gidan. Domin Kuwa Inda Bai Sani Ba, Da Dole Tuntuni Gwamnati Ta Dauki Mataki Akanta.

Hakan Na Biyo Bayan Ganin Murjan Da Ayi Taci Gaba Da Harkokinta A Shafukan Sada Zumunta Bayan Da Kotu Ta Hanata Amfani Da Kowane Shafin Sada Zumunta Har Na Tsawon Kafin a Kammala Shari’ar Ta.

Ga Yadda Murjan Ta Fito Taci Gaba Da Harkokinta Kamar

Back to top button
error: Content is protected !!