Kannywood

Mun So Taimaka Mishi ‘Yan Uwan Shi Suka Hana Mu

Jaruman Kannywood Sunyi Martani Mai Zafi, Bayan Da Mutane Sunata Korafi Da Suka Kan Cewa Sunki Taimaka Ashiru Na Goma.

Nan Ne Jaruman Suka Fito Su Bayyana Ma Duniya Abin Daya Faru, Inda Suka Ce Tun Farko Sunso Su Taimaka Masa Su Mishi Magana. Amma Yan Uwansu Suka Ce A.a

Ga Cikakken Bayani Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!