Abdul D One
MUISC: Abdul D One – Lamba Mix
Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Suna Lamba Mix, Wannan Itama Wakace Daga Wannan Fitaccen Fim Din Mai Suna Lamba,
Bayan Umar M Shareef Yayi Nashi Wakar. Shima Abdul D One Ya Saki Nashi Wakar Na Kikin Fim Din Lamba.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu.