E News

Mr 442 Bai Taba Iskanci Dani Ba Ballantana Safara’u

Ni Da Safara’u Mr 442 Bai Taba Iskanci Damu Ba, Ko Hannunmu Baya Tabawa Da Sunan Iskanci Duk Da Tare Muke Mu’amala Dashi, – Cikin Fushi Murja Ibrahim Tayi Martani Kan Masu Cewa Mr 44 Ya Gama Iskanci Da Safara’u Ya Koma Kan Murja.

Maganganu Da Dama Marasa Dadi Suna Fitowa Kan Alaqar Safara’u Da Mr 442, Inda Ake Zargin Cewa Kamar Lalata Yakeyi Da Ita, Hakan Ne Yasa Murja Ibrahim Ta Cire Tsoro Ta Fito Tayiwa Duniya Bayanin Alaqar Dake Tsakaninsu.

Inda Ta Bayyana Cewa Ita Ko Sau Daya Mr 442 Bai Taba Nemanta Da Sunan Zaiyi Lalata Da Ita Ba.. Haka Zalika Bai Taba Neman Safara’u Da Sunan Zaiyi Lalata Da Ita Ba.. Tayi Wannan Bayanin Ne A Wani Sautin Muryar Da Ta Tura A WhatsApp Bayan Wata Tana Mata Fada Kan Tarayyarta Da Mr 442 Din.

Back to top button
error: Content is protected !!