Hotuna
Momme Gombe Ta Sake Sabbin Zafafan Hotuna
Jaruma Mai Jan Tashe Jaruma Momme Gombe Ta Sake Wasu Zafafan Hotunanta, Inda Hotunan Suyi Kyau Sosai.
Jarumar Ta Dauki Hotunan Ne A Jikin Dankareriyar Sabuwar Motanta.
Nasan Da Yawan Masoyanta Zasu So Wannan Hotunan, Kalli Hotunan Anan