Kannywood

Ina So Nayi Aure Kuma Na Haihu – Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Aliyu Wacce Akafi Sani Da Hadiza Gabon Ta Bayyana Cewa Tana Da Burin Yin Aure Kuma Tana Son Haihuwa.

Jarumar Ta Shaida Hakane A Hirar Da Akayi Da Ita A BBC Hausa,. Inda Ta Bada Tarihin Rayuwarta Da Yadda Ta Shiga HarKar Fim

Ga Cikaken Hirar Anan.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!