M Shareef

MISIC: Umar M Shareef – Bani ZuciyarKi (Hafeez)

√ Bani ZuciyarKi .. Zatasa Na Zama Dan Gata

√ Kar Ki Kau Da KanKi Ceto Na Rai Kiyo Yan Mata

√ Ka Wuce Sanina Kai Ake Kira Dan Gata,

√ Ta KamarKa Shine Kudi .. NiKo Da Tarbiya Nai Rata

√ Uhhhmm.. Zuciya Da Quna Kece Zakisata Tayo Sanyi

√ Banguri Na Zauna Tunda Kafafuwa Sun Mini Nauyi

√ Ban Rikon Amana Komai Ki Sani Dole Sai Nayi

√ Tunda Ke Na Nuna Daukeni Sani Ko Cikin Bayi

√ Zanayo Biyayya Kaina A Kassa Yake Yan Mata

√ Kirani SaurayinKi Cikin Samari Inyo Musu Rata ..DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!