Kannywood

Menene GasKiyar Rasuwar Sani Garba SK?

Daga Jiyane Dai Wani Labari Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta Cewa Allah Yayiwa Jarumi A Masana’antar KannyWood Rasuwa Wato Sani Garba SK.

Inda Labarin Ya Karade Shafukan Sada Zumunta. Shin Ko Menene GasKiyar Rasuwar Da Akace Jarumin Yayi Bayan Doguwar Jinyar Da Yake Fama Da Ita.?

Shidai Sani Garba SK Ba Boyayye Bane Musanman A Masana’antar KannyWood, Inda Yana Daya Daga Cikin Tsofaffi Kuma Manya A Masana’antar Inda Jarumin Yayita Fama Da Ciwon Siga Na Lokaci Mai Tsawo.

Ku Biyomu Domin Jin GasKiyar Lamarin. Dama Wasu Labaran.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button