Kannywood

Menene GasKiyar Auren Abubakar Maishadda

Shin Ko Menene GasKiyar Auren Abubakar Bashir Maishadda, Inda Hankali Ya Karkasu, Wasu Sunje Mai Shaddan Zaiyi Wuff! Da Aisha Tsamiya, Yayin Da Wasu Ke Cewa Bikinsu Da Hassana Muhammad Ne Yazo.

Shi Kuma Ya Wallafa Wasu Hotuna A Shafinsa Tare Da Aysha Humaira Inda Yace Ya Kusan Yin Wuff Da Ita.

https://www.instagram.com/p/CaWhqzKrjaD/?utm_medium=copy_link

Sai Dai Ramalan Booth Shikuma Ya Dakko Hoton Jaruma Hassana Muhammad Wacce A Baya Akace Itace Abubakar Bashir Mai Shadda Zai Aure Sai Ya Hada Hoton Nasu Inda Ya Bayyana Kamar Haka:

Ita Kuma Labarin Da Muke Samu Daga Majiya Mai Karfi Ya Bayyana Cewa Aisha Aliyu Tsamiya Tana Daf Da Aure Inda Ake Sa Ran Ranar Asabar 26/02/2022. Zata Amarce. Shafin Official KannyWood Sun Bayyana Labarin Auren Na Aisha Aliyu Tsamiya.

Hakan Na Nuna Cewa Ba GasKiya Bane Maganar Da Ake Yadawa Kan Cewa Abubakar Bashir Mai Shadda Zaiyu Wuff Da Aisah Aliyu Tsamiya, Sai Dai Kuma Mai Yiwuwa Ne Yayi Wuff Da Aisha Humaira.

Ita Aisha Aliyu Tsamiya Damu Sami Labarin Aurenta, Allah Ya Tabbatar Da Alkairi Sannan Kuma Allah Ya Bata Zaman Lafiya. Shi Kuma Abubakar Bashir Maishadda Idan Aurenshi Da Aisha Humaira Ya Tabbata. To Muna Tayashi Murna.

 

Back to top button
error: Content is protected !!