Kannywood
Mawaki Umar M Shareef Tare Da Mahaifiyarsa A Saudiyya
Shahararren Mawaki Sannan Kuma Jarumin Fina Finan Hausa Ya Bayyana Cikin Wasu Hotuna Tare Da Mahaifiyar Sa A Kasa Mai Tsarki. Wajen Aikin Ummarah,
Mawakin Dai Ba Wannan Ne Karo Na FarKo Da Ya Fara Zuwa Aikin Ummarah Ba, Sai Dai Wannan Karon Zuwan Tashi Ta Musanmance Tunda Ya Tafi Tare Da Abokinsa Kuma Manajan Shi Wato Sir Zeesu. Sai Kuma Mahaifiyarsa …
Mawakin Kuma Ya Bayyana Cikin Wani Video Yana Karatun AlKur’an Suratul Fatiha
Muna Musu Fatan Alkairi