Video

Mawaki Rarara Ya Rabama Tsoffin Jarumai Kudade

Mawaki Dauda Rarara Kahutu, Ya Rabama Tsoffin Jaruman Kannywood Mazansu Da Matansu, Kudade, Inda Ya Zabo Wanda Suka Gaji A Harkar Wanda Yanzun Ba.a Harkar Dasu, Ya Basu Kyautar Kudaden.

Ya Raba Kudaden Ne A Cikin Satin Nan Daya Wuce, Ga Cikakkun Wanda Aka Rabama Kudin Da Kuma Yanda Rabon Kudin Ya Kasance.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!