Labarai
Matsalolin Najeriya Da Ya Kamata Mu Tsaya Akai Lokacin Ząɲga-Ząɲga
SHAWARA: Kadan Daga Cikiɲ Matsalolin Najeriya Da Ya Kamata Mu Tsaya Akai Lokacin Ząɲga-Ząɲga
DAGA Barista Abba Hikima
1. Cin hanci da rashawar masu madafun iko
2. Tsadar kayan masarufi ga talaka
3. Tsadar man fetur
4. Rashin tsaro a arewa
5. Rashin ingantaccen ilimi ga yayan talakawa
6. Rashin ingantattun asibitocin gwamnati
7. Rashin hanyoyin sufuri
8. Rashin albashi mai kyau ga ma’aikata
9. Rashin sanin darajar dan adam (musamman talaka)
10. Rashin aikin yi ga matasa
11. Rashin tsarin sharia’h nagartacce
12. Rashin wutar lantarki
13. Rashin ruwan sha birni da karkara.
Idan kuna da wasu ku kara.