Labarai
Matashi Ya Rasa Hannayensa Biyu Saboda Wayar Salula
Akan Wayar Salula Dan Uwansa Ya Daure Masa Hannu Har Suka Ruɓe Aka Yanke
Sunan sa Adamu d’an garin Sambo Daji na gundumar Tumu a karamar hukumar Akko dake jihar Gombe.
Bisa zargin yin satar wayar hannu ta salula ne wani Baffan sa ya daure masa hannaye wanda hakan yayı sanadiyyar rubewar su har ma daga karshe aka yanke su.
Daga Adamu A Babale Makera