E News
Matashi Dan Shekaru 19 Daya Aure Mata Biyu Rana Daya
Yanda Jarumin Yaro Ɗan Shekaru 19 Ya Aure Mata Biyu Ringis Rana Guda A Garin Alƙaleri Na Jihar Bauchi.
Matashi Ɗan Shekara 19 Ya Angwance Da Mata Biyu A Rana Ɗaya A Jihar Bauchi
Matashi Tasi’u Waziri Ɗan Shekara 19 Da Haihuwa, Ɗan Asalin Karamar Hukumar Alƙaleri Dake Jihar Bauchi Ya Angwance Da Mata Biyu A Rana Ɗaya.
Lamarin Ma Iya Cewa Abin Al’ajabi Ne Ganin Cewa Shekarunsa Sunyi Karanci. Ba Wannan Bane Karo Na Farko Da A Fara Ganin Auren Mata Biyu Lokaci Guda Ba. Amma Wannan Karon Ne Mu Fara Jin Karamin Yaro Da Kananan Shekaru Ya Aure Mata Biyu A Lokaci Guda.
Allah Ya Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyaba.