Labarai
Matasa Sun Sake Kashe Wani Da Ya Zagi Annabi
Yanzu Yanzun. Matasa Sun Qone Wani Matashi Kurmus Har Lahira Saboda Ya Zagi Annabi (S.A.W) A Abuja. Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un… Wannan Lamarin Ya Faru Ne Yau Asabar Da Yammaci Inda Matasan Su Dauki Doka A Hannunsu Kamar Yadda Su Dauki Na Deborah.
Mun Sami Damar Kawo Muku Cikaken Bidiyon Lamarin.
[email protected]