Kannywood
Matar Ado Gwanja Na Shan Suka Kan Hotuna
Matar Ado Gwanja Tasha Suka Kan Shigar Wannan Hotunan Da Ta Fidda Surar Jikinta Ranar Birthday Dinta Da Tayi. Duk Da Ana Ganin Kamar Har Yanzun Ita Maimunan Bata Koma Dakin Mijinta Ba.
Kuma Da Alamu Kamar Abin Da Ake Harsashe Ya Tabbata Na Saki Uku Da Yayiwa Matar Nashi. Domin Kuwa Anga Ba.aga Mijin Nata Ba Wajen Shagalin Birthday Akasin Yadda Tayi Birthday A Shekarun Dasu Gabata Lokacin Suna Zaman Tare Da Masoyiyar Tashi.
Ita Maimunan Tasha Cece Ku Ce Sosai Ganin Irin Shigen Hotunan Da Tayi A Yayi Ranar Birthday Din Nata Kuma Ta Fito Tanata Raye Raye, Nan Ne Mutane Suka Dinga Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Shigar Da Jarumar Tayi.
Ga Abin Da Mutane Ke Cewa Cikin Wannan Bidiyon. Game Da Shigar Nata. Ku Shiga Ku Saurara Tare Da Kalla.