Kannywood
Matar Adam A Zango Ta Dawo Harkar Fim
Tsohowa Kuma Na Farko A Cikin Matan Jarumi Adam A Zango (Amina) Ta Dawo Cikin Harkar Fim Tsundum Bayan Mutuwar Aurensu Da Jarumin Adam A Zango,
Ta Bayyana Dalilanta Da Yasa Hankalinta Ya Karkato Ya Dawo Harkar Fim Din. Ga Ciakken Bayani Anan.