Masu Ząɲĝa-Zanga Sun Shiga Gidan Buhari Da Sarkin Daura
Masu ząɲĝa-zâɲĝa sun shiga gidan Buhari da Sarkin Daura a jihar Katsina.
Masu zâɲĝa-ząɲĝa sun kutsa gidan tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yau a lokacinda ake zãɲĝa-ząɲĝar yunwa da tsadar rayuwa
Rahòtanni suɲ ce daƙyar aka rarrashi fusattatun matasan yayin da suka nemi farfasa gidan, inda aka rarrashé su aka sanya suka gabatar da mutum ɗaya a cikinsụ ya yi jawabi ana daukarsa a kyamara tare da yarjejeniyar za a turáwa shugaba Tinubu.
Majiyar mu ta A Yau ta ruwaito daga nan sai matasan suka nufi fadar Sarkin Daura da Magajin Garin daura inda suka yi ɓarna daƙyar gamayyar jami’an tsaro suka tarwatsa masu zãɲĝa-zãɲĝar waɗanda ke ta ihu “Bama yi, Bama yi, Bama yi”
Yanzu haka dai an ƙara tsaurara tsaro a gidan tsohon Shugaban kasar da masarautar Sarkin Daura da sauransu
Menene ra’ayinku?