Labarai
Masu Ząɲĝa-Zâɲĝa Lumana Suyi Sallar Jumma’a
“Masu Zanga Zangar Lumana Sun Gabatar Da Sallahr Juma’a A Wajen Zan Záñgar A Jos.
Faisal Muh’d Sadauki Ya Rawaito Yadda Aka Gudanar Da Huduba Haɗeda Sallahr Juma’a Cikin Lafiya Da Kwanciyar Hankali.
A Wajen Zanga Zangar Dake Gudana A Old Airport Junction Jos, A Gefe Guda Kuma Kiristoci Sun Yi Musu Shinge Suka Tattare Hanya Saboda Musulmai Suyi Sallahr Juma’a Lafiya.