Kannywood
Masu Yada Labarin Mutuwata Yakamata Kuji Tsoron Allah
Hira Kai Tsaye Da Kabiru Nakwango Bayan Ance Ya Rasu, Babban Jarumi A Masana’antar KannyWood Kabiru Na Kwango Ya Bayyana Yadda Yaji Bayan Wani Labari Nata Yawo A Shafukan Sada Zumunta Cewa Allah Ya Masa Rasuwa.
Jaridar Nagudu Tv Basuyi Wata Wata Ba Su Nemi Ji Daga Bangaren Nakwangon Inda Su Tabbatar Da Cewa Wannan Labarin Da Ake Yadawa Ba GasKia Bane, Kanzon Kurege Ne. Inda Nan Take Su Nemi Hira Da Jin Ta Bakin Na Kwangon.
Ga Videon Sautin Muryar Hirar Da Akayi Da Na Jarumin.







