Kannywood

Maryam Yahaya Ta Samu Lfy, Kalli Hotuna

A Karon Farko, Hotunan Maryam Yahaya Sun Bayyana Tun Bayan Rashin Lafiyarta, Jarumar Dai Maryam Yahaya Ta Wallafa Hotunan Nata Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram.

Inda Ta Bayyana Cewa Ta Samu Sauki, Sai Dai Har Yanzun Jarumar Tana Fama Da Rama.

Kalli Hotunan Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!