Bidiyo

Maryam Yahaya Da Minal Ahmad Kan Gadon Hotel

Bidiyon Maryam Yahaya Tare Da Minal Ahmad Kan Gadon Hotel Cikin Wani Irin Salo, Ya Jawo Ma Jaruman Cece Ku Ce. Jaruma Minal Ahmad (Nana Izzar So) Ta Bayyana A Wani Bidiyon Tare Da Maryam Yahaya Kan Gadon Hoton.

Jaruman Dai Guda Biyu Akwai Alamun Qawance Mai Karfi A Tsakaninsu, Inda Ake Yawan Ganinsu Tare, Domin Ko Kwanakin Baya Da Su Fita Yawon Shakatawa Tare Su Fita.

Bidiyon Dai Ya Jawo Ma Jaruman Guda Biyu Maganganu Kala Kala, Inda Mutane Da Dama Su Tofa Albarkacin Bakinsu Kan Wannan Bidiyon.

Back to top button
error: Content is protected !!