Kannywood
Maryam Yahaya A Birnin Landan Tana Shaqatawa
Kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya A Birnin Landan Tana Shaqatawa. Itama Dai Maryam Yahaya Tabi Sahun Jarumai Irin Su Nafisa Abdullahi Rahama Sadau Da Irin Su Ali Nuhu. Wajen Ire Iren Yawon Fita Shaqatawa A Manyan Biranan Duniya.
Ba Wannan Karon Bane Kadai Jarumar Ke Ire Iren Wannan Fitar, Inda Zarumar A Saba Ganinta Tana Irin Wannan Fitar, Zuwa Kamar Kasa Mai TsarKi, Birnin Dubai Amurka Da Dai Sauran Buranan Duniya.
Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Hotunan Jarumar A Wajen Shaqatawar. A Cikin Birnin Landan Na Kasar Ingila. Ga Kyawawan Hotunan Jarumar.
[email protected]