Kannywood

Maryam Wazeery Da Tijjani Babangida Sun Zama Daya

Alhamdulillah.. Yanzun Dai Ya Tabbata Maryam Wazeery Ta Zama Amaryar Tijjani Babangida, Inda Aka Kammala Bukukuwan Bikinsu Lafiya, Kuma Aka Kaita Dakin Mijinta Lafiya.

Sai Dai Muyi Musu Fatan Zaman Lafiya Da Kuma Zuriya Dayyiba.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button