Kannywood

Maryam Wazeeery Taba Wani Zazzafar Amsa

Toh Fa!! Ran Manya Ya Baci, Maryam Wazeery, (Laila Labarina) Taba Wani Zazzafar Amsa Bayan Ya Tambayeta, Shin Codein Tasha, Yasa Idonta Ya Canja.

Shiga Nan Kuji Amsar Data Bashi.

Sai Dai Ta Bashin Amsar Ne Cikin Barkwanci.

Inda Tace Mishi “Asibiti Na Hadiye” Sannan Sai Ta Kyalkyale Da Dariya.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button