Video

Maryam Malika Tare Da Ummi Rahab, Sun Dawo Fim

Tsoffin Jaruman KannyWood Maryam Malika Tare Da Yarinyar Da Akayi Fim Din Kin Zamo Takwara Ummi. Sun Dawo Fagen Fim.

Bayan Diban Shekaru Da Maryam Malika Tayi A Dakin Miinta, Wannan Karon Jarumar Ta Dawo Harkar Fim Gadan Gadan.

Itama Yainyar Da Aka Shirya Fim Din Ummi Da Ita Wato (Ummi Rahab) Itama Ta Dawo Harkar Fim Gadan Gadan.

Kalli Sabbin Fina Finan Da Jaruman Zasu Fito Anan.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!