KannywoodVideo

Maryam Malika Ta Bayyana Matsayin Aurenta

Jaruma Maryam Malika Ta Fito Ta Bayyana Matsayin Aurenta, Bayan Da Mutane Keta Tambaya Shin Auren Jarumar Ya Mutu Ne Ko Kuma Har Yanzun Tana Dakin Mijinta.

Ta Fito Ta Bayyana Ma Duniya Matsayin Auren Nata.

Kalli Videon Nan Domin Jin Matsayi Auren Nata Daga Bakinta.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

2 Comments

Back to top button