Kannywood

Maryam KK Tayi Yunqurin Barin Addinin Islama

Shahararriyar Jarumar KannyWood Maryam KK. Tayi Yunqurin Barin Addinin Musulunci Bisa Wani Hali Data Tsinci Kanta.

Jarumar Dai Ta Tsinci Kanta Cikin Wami Mawuyacin Hali Tunda Wasu Abubuwa Su Dinga Faruwa Da Ita Cikin Dan Lokaci Qalilan. Hakan Yasa Ta Dau Fushi Ta Fito Tayi Rubutun Data Bayyana Cewa Ita Zata Iya Barin Addinin Ma.

Kalli Bidiyon Nan Domin Sanin Meya Faru Da Har Ta Yanke Wannan Danyen Hukuncin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!