Kannywood
Maryam KK Tayi Magana Kan Bidiyon Ummi Rahab
Jaruma Maryam KK, Tayi Martani Mai Zafi Kan Sakin Bidiyon Tsiraicin Ummi Rahab Da Kawayensu Su Dauka Su Yadashi A Duniya, Bidiyon Gajere Me Yan Sakanni, Ya Tayar Da Qura Inda Yanzun Haka Yake Yawo A Shafukan Sada Zumunta.
Jaruma Hannatu Usman Itama Tayi Magana Kan Asiri Da Akace Anma Ali Nuhu.