Hotuna
Maryam AB Yola, Tayi Kyau A Wannan Hotunan

Jaruma Kuma Tsohuwar Matar Jarumi Adam A Zango, Wato Maryam AB Yola, Tayi Kyau A Wasu Zafafan Hotuna Data Sake Sa Shafin Sada Zumunta,
Hotunan Nata Sunyi Kyau Sosai, Saboda Yanayi Kuma Da Salon Wajen Da Ta DauKi Hotunan.
Kalli Sauran Hotunan Anan


