Labarai
Martanin Shiekh Nuru Khalid Kan Abin Daya Faru A Sokoto
Sheikh Nuru Khalid Wato Digital Imam Yayi Martani Mai Zafi Kan Abin Daya Faru A Sokoto Na Kisar Dalibar Makaranta Da Akayi Kan Zagin Shugaban Halitta Da Tayi. Sai Dai Malamin Yayi Magana Cikin Hankali Wanda Idan Baku Fahimceshi Ba Zaku Mishi Mummunar Fahimta.
Wannan Lamari Ya Tada Hankula Sosai, Inda Har Yanzun Qura Bata Lafa Ba. Lamarin Yaja Cece Ku Ce Sosai, Ga Cikakken Bidiyon Bayanin Digital Imam Din.








[email protected]
Maganar malam gaskiyane