Zazzafan Martanin Samha M Inua. Zuwa Ga Aisha Humaira, Bayan Ta Bayyana Cewa Yawancin Mata Yanzun Suna Ciko Gaba Da Baya!
Wasa Wasa Dai Sabuwar Rigima Ta Kunno Kai Musanam A Tsakanin Yan Matan KannyWood, Inda Aketa Cece Ku Ce Tun Bayan Da Jaruma Aisha Humaira Ta Saki Wani Faifan Bidiyo Da Take Cewa “Yawancin Mata Kaso 90 Cikin Dari, Suna Cikon Gaba Da Baya,”
Wannan Ne Yasa Da Yawan Yan Mata Harda Na KannyWood Su Fara Maida Mata Da Martani, Inda Da Yawansu Su Musanta Haka. Wasu Ma Cewa Sukeyi Bakin Ciki Da Hassana Aisha Himaira Ke Musu.
Sai Dai Wasu Matan Sun Tabbatar Da Maganar Na Aisha Humaira Tare Da Cewa Aisha Humaira GasKiya Ta Fadi,.
Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Ta Fito Tayi Bidiyo Inda Tace Sam Maganar Na Aisha Humaira Ba GasKiya Bane, Ta Kuma Qalubalance Aisha Humaira Kan Maganar Data Fadi. Ga Bidiyon Martanin Na Samha M Inua Ga Aisha Humaira.








[email protected]