Labarai

Martanin Nazir SarKin Waka Kan Abin Daya Faru A Sokoto

Cikin Fushi! Nazir SarKin Waka Yayi Martani Mai Zafi Kan Wacce Ta Zagi Annabi. (S.A.W) A Sokoto, Mawaki Nazir SarKin Waka Shima Yayi Nashi Martanin Cikin Wani Bidiyo. Inda Yake Cewa “Na Rance Da Allah Duk Wanda Ya Zagi Annabi A Gabana Saina Kashe Shi

Wannan Lamari Dai Ya Tada Hankulan Musulmai, Inda Zuwa Yanzun Malamai Da Sauran Mutanen Musulmai Suketa Nuna Kan Lamarin. Kamar Yadda Ku Sani. Lamarin Ya Faru Ne Safiyar Ranar Asabar, Inda Wata Matashiya Mai Suna DEBORAH’ Tayi Kalaman 6atanci Ga Shugaban Rahama Annabi Muhammad (S.A.W) A Garin Sokoto.

Hakan Ne Yasa Matasa Cikin Fushi Su Kasheta Tare Da Qone Gawarta. Ga Bidiyon Martanin Nazir SarKin Wakan Kan Wannan Lamari Daya Afku.

https://m.youtube.com/watch?v=M1lcHf3VK_g

 

One Comment

Back to top button