Kannywood

Martanin Nafisa Abdullahi Kan Maganar SarKin Waka

Bayan Maganar Da SarKin Waka Yayi Na Cewa Ana Lalata Da Mata Kafin Asasu A Fim, Jarumai Da Dama Sun Fito Sun Kare Kansu. Inda Nafisat Abdullahi Itama Ta Fito Tayi Nata Zazzafar Martanin.

 

 

Nafisan Ta Bayyana Tayi Martani A Shafinta Na Sada Zumunta. Inda Take Cewea

https://www.instagram.com/p/CZ4avMuoW8V/?utm_medium=copy_link

Zuwa Yanzun Dai Mata Da Yawa Sunata Fito Sunata Karyata Maganar Da Sarkin Waka Yayi Akan Cewa Su Ba’ayi Lalata Dasu Kafin Asasu A Fim.

 

Back to top button
error: Content is protected !!