Martanin Nafisa Abdullahi Kan Auren Matan Kannywood
Nafisa Abdullahi Tayi Magana Kan Yanda Taga Wasu Manya Manyan Matan KannyWood Sunyi Auren Bazata, Inda Itama Ta Tofa Albarkacin Bakinta Kan Lamarin.
Tayi Martanin Ne Ta Hanyar Shafin Sada Zumunta Na Twitter Inda Jarumar Ta Nuna Jin Dadinta Da Yadda Taga Lokaci Guda Mata Da Maza Na Cikin Masana’antar KannyWood Sunyi Aure.
Abun Dadi Ne Ganin Yadda Yan Masana’antar (KannyWood) Suketa Aure, Sai Waye Kuma Gaba??
It’s so nice to see people getting married in the industry 💯….. so who’s next?
— Nafisat Abdullahi (@NafisatOfficial) February 27, 2022
Wannan Shine Maganar Da Jarumar Tayi, Sai Dai Da Yawan Mutane Sun Tofa Albarkacin Bakinsu Akan Wannan Batun.
Inda Wasu Da Dama Suyi Kira Da Jarumar Da Yazamanto Itace Ta Gama Da Za.aji Labarin Tayi Aure, Jarumai Uku Mata Ne Dai Cikin Satin Nan Suyi Auren Bazata Kuma Auren Sirri. Sai Namiji Guda Daya. Duk Da Cewa Shi Ba Auren Sirri Yayi