Labarai

Martanin Malam Murtala Sokoto Akan Yan Takarar Shugaban Kasa

Martanin Malam Murtala Sokoto Akan Yan Takarar Shugaban Kasa Na Jami’iyyar PDP Wato Atiku Da Na Jam’iyyar APC Wato Asiwaju Ahmad Bola Tinubu, Inda Malamin Yayi Kaca Kaca Da Yan Takarar Yace Kwata Kwata Basu Dace Da Milkin Nigeria Ba.

Kamar Yadda Aka Sani. Malam Murtala Sokoto Yana Daya Daga Cikin Malamai Masu Fadin GasKiya Komai Dacinta, Musanman Ma Ga Yan Siyasa, Saurara Cikakken Karatun Malamin Da Maganar Da Yakeyi A Wannan Bidiyon.

 

Back to top button