Labarai

Martanin Kashim Shetima Kan Gwamnan Sokoto

Kashim Shattima Ya Magantu Kan Yunƙurin Rage Ikon Sarkin Musulmi Da Gwamnatin Sakkwato Ke Son Yi

Mataimakin Shugabanna Najeriya, Kashim Shettima ya shaida cewa Sarkin Musulmi na ɗaukacin musulmi ne ba na jihar Sakkwato kaɗai ba, don haka kare martabar sa ya zama dole.

Kashim Shattima ya faɗi haka ne a wani taro kan rashin tsaro a Arewa maso yammacin Najeriya da ya gudana a yau a jihar Katsina.

Wannan na zuwa ne bayan da ake zargin gwamnan jihar Sokoto da tura wata doka zuwa majalisa wadda za ta rage ƙarfin faɗa-a-ji na Sarkin Musulmi.

Back to top button
error: Content is protected !!