Labarai

Martanin Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje Kan Kisan Ummita

Martanin Gwamnar Jihar Kano Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Kan Kisan Rashin Imanin Da Mr Geng Yayiwa Ummita, A Satin Nan Ne Dai Muka Sami Mummunar Labarin Kisar Da Dan Kasar Chinan Nan Yayiwa Budurwarsa Ummita, Wanda Yake Zargin Ta Yaudareshi.

Kisan Da Bacanishen Yayiwa Yar Asalin Jihar Kano, Ya Tada Hankula, Musanman Ma Mutanen Jihar Na Kano, Inda Mutane Da Malamai Suketa Magana Akai, Kowa Kuma Yake Nuna Alhininsa, Tare Da Neman A Hukunta Makashin Dai Dai Da Abin Daya Aikata.

Bayan Kiraye Kiraye Da Jama’a Su Dingayi Ga Gwamnati, Gwamnatin Jihar Kanon Ta Fitar Da Bayani Hukuncin Da Zata Dauka Kan Makashin Na Ummita Wato Mr Geng. Ga Bidiyon Bayanin.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button