Labarai

Martanin Dr. Abdallah Gadon Kaya Kan Zagin Annabi

Sheikh Abdallah Gadon Kaya, Yayi Martani Cikin Hudubarsa Na Yau Akan Zagin Annabi Da Wata Daliba Tayi A Sokoto, Wanda Yaja Matasa Su Qoneta Qurmus. Lamarin Ya Faru Ne Ranar Alhamis, 12/05/2022.

Dalibar Mai Suna DEBORAH. Tayi Zagin Ne A Wani Saqon Audio Data Tura Cikin WhatsApp Group Na Yan Makarantar Nasu Na Shehu Shagari, Hakan Yasa Matasa Su Harsala Inda Su Kasheta Tare Da Qonata. Hakan Yasa Malamai Suketa Martani Dangane Da Lamarin.

Dr. Abdallah Gadon Kaya Shima Yayi Nashi Maganar Akan Afkuwan Lamarin. Ga Abin Da Malam Yake Cewa, A Wannan Bidiyon.

https://youtu.be/XziIpJUovd0

 

 

Back to top button