Kannywood

Martanin Aminu Saira Kan Masu Kushe Shirin Labarina

Aminu Saira Yayi Zazzafar Martani Ga Mutanen Da Suke Yawan Masa Korafi Kan Labarina Musanman Ma Mutanen Da Suke Ganin Rana Gardama Bai Dace Ba.

Mashiryin Shirin Na Labarina Wato Malam Aminu Saira Ya Bayyana Cewa Saida Yayi Istikhara Kafin Ya Samu Mutumin Daya Dace Da Yasashi A Matsayin Raba Gardama.

Inda Aminu Saira Ya Bayyana Cewa Yawan Korafe Korafe Da Yake Samu Yana Bata Masa Rai, Musanman Ma Yanda Wani Lokacin Kananan Yara Ke Maza Suna Rubuce Rubuce Ko Korafe Korafe Kan Shirin Nashi Na Labarina Series.

Ya Bayyana Cewa Shi Kansa Shirin Na Labarina Ra’ayinsa Ke Sawa Yayi Shi, Idan Yau Yace Yadaina Bazai Ci Gaba Da Shirin Ba Ba Wani Abu Dazai Dameshi.

Irin Maganganu Na Rashin Da’a Da Ake Yawan Masa A Shafukan Sada Zumunta Yana Damunsa.

Ga Cikakken Bidiyon Hirar Da Ayi Da Malam Aminu Saira. Mashiryin Shin Na Labarina.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!