Kannywood

Martanin Afakallahu Akan Fim Din Iskanci

Zazzafar Martanin Shugaban Hukumar Tace Fina Finai, (Malam Isma’il Afakallahu) Kan Fim Din Hausa Na Koyar Da Jima’i Mai Suna “Makaranta”

Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Ya Fito Ya Bayyana Rashin Jin Dadinsa Gama Da Wannan Sabon Fim Din Da Ake Son A Sake Na Koyar Da Jima’i. Inda Afakallahu Ya Nuna Bacin Ransa A Fili.

Ya Kuma Bayyana Cewa Duk Wanda Suka Shirya Wannan Shirin Sai An Nemosu An Hukuntasu.

Kalli Bidiyon Nan Domin Jin Sautin Muryarsa Akan Wannan Fim Din Na 6atanci.

https://m.youtube.com/watch?v=U9l_eykQa4A

 

Back to top button
error: Content is protected !!