Kannywood

Maqiya Najin Haushina Saboda Na Fara Indian Fim

Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Cewa Ta Gano Maqiyanta Najin Haushinta Ne Tun Bayan Data Fara Fim Din India,

Dama Tun Kwanakin Baya Kanwar Rahama Sadau Din Ta Bayyana Cewa Yayarta Tama Maqiyanta Nisa.

Ga Cikakken Bayanin Anan.

One Comment

  1. Hmm, haba hajiya sadau, wanne irin bakin ciki mutane za su miki da irin wannan cigaban mai hakan rijiya da kika yi? Kawai dai kowa na miki fatan nasa, fatan ba za ki bamu kunya ba.

Back to top button
error: Content is protected !!