Kannywood

Manyan Matan Kannywood Sun Tiqa Rawar Ban Mamaki

Kalli Bidiyon Yanda Manyan Matan Kannywood Sun Tiqa Rawar Ban Mamaki, Jaruman Sunyi Taron Ne Na Murnar Sallah Karama Data Gudana..

Inda Suke Da Kungiyarsu Ta Tsoffin Manyan Jaruman Matan Kannywood, Kungiyar Tasu Mai Suna K. One,

Ga Videon Yanda Shagalin Nasu Ya Gudana Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button