Kannywood

Manyan Jaruman Kannywood Mata Daba Suyi Aure Ba

Kalli Manyan Jaruman Kannywood Mata Wanda Basu Taba Yin Aure Ba Har Sun Kusan Tsufa, Mun Kawo Muku Manya Manya Jaruman Kannywood Mata Wanda Su Ko Auren Basu Taba Yi Ba.

Da Yawa Dai Ansan Akwai Jaruman Kannywood Mata Wanda Sun Taba Yin Aure Har Sun Fito Sannan Su Shiga HarKar Fim.

Wadannan Su Kuma Ko Auren Ma Basu Taba Yi Ba. Gasu Anan Kamar Haka.

Back to top button
error: Content is protected !!