Manyan Jaruman KannyWood Da Ta Juya Musu Baya
Manyan Jaruman KannyWood Su Goma Sha Biyar, Da Harkar KannyWood Ta Juya Musu Baya Su Koma Abin Tausayi. Yau Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Harsu Goma Sha Biyar Wanda Harkar Ta Juya Musu Baya Yanzun Ko Jin Duriyarsu Ma Ba’ayi.
Cikin Wadannan Jaruman Akwai Wadanda, Lokacin Suna Kan Ganiyarsu Idan Ba Fim Dinsu A Kalla Ba Fim Din Bashi Da Farin Jini, Jaruman Sunanan Da Dama. Sai Dai Guda Goma Sha Biyar Ne Kacal Muyi Kokarin Kawo Muku A Wannan Bidiyon.
Kamar Irin Su Zainab Indomi, Jaruma Ce Ta Taja Zarenta A Masana’antar KannyWood Na Lokaci Mai Tsaho, Inda Jarumar Ta Sami Sunanta Na Indomie Ne A Lokacin Tana Ganiyarta, Domin A Lokacin Indomie Shine Abu Mai Farin Jini Da Za.a Iya Kwatanta Ta Dashi.
Ku Kalla Bidiyon Domin Ganin Wadannan Jaruman Da Akayi Bayani Dangane Dasu.







