Kannywood

Manyan Bukukuwan KannyWood Da Akayi

Manyan Shagulgulan Bukukuwa Da Ayi Na Jaruman KannyWood, Wanda Baza.a Manta Dasu Ba. A Shekarar Data Gabata 2022, Anyi Wasu Manya Manyan Shagulgulan Biki Na Wasu Shahararrun Jaruman KannyWood Wanda An Za.a Dade Ba.ayi Irinsu Ba.

Shekarar 2022, Ta Zama Shekaran Da Manya Manya Jaruman KannyWood Su Shiga Daga Ciki Musanman Ma Mata Da Maza. Domin A Shekarar Ne Jarumai Kamar Su. Ummi Rahab, Aisha Aliyu Tsamiya, Rukayya Umar Santa (Rukayya Dawayya) Hassana Muhammad, Amiran Sanda, Maryam AB Yola, Hafsat Idris Barauniya, Nafisat Ishak, Raliya Dadin Kowa, Da Dai  Wasu Manyan Manyan Jarumai Maza Da Mata Su Sami Damar Shiga Dakin Mazajensu.

Cikin Wadanda Suyi Auren Akwai Wanda Su Aure Jarumai Yan Uwansu. Kamar Abubakar Bashir Mai Shadda, Ya Aure Hassana Muhammad, Rukayya Dawayya Ta Aure Shugaban Hukumr Tace Fina Finai, Afakallahu, Sai Kuma Lilin Baba Ya Aure Zabin Ransa Ummi Rahab.

Muna Fatan Wadanda Suyi Aure A Shekarar Data Gabata Na 2022, A Samu Ninkinsu Daga Masana’antar KannyWood A Wannan Shekarar Na 2023, Kuma Muna Fatan Allah Ya Zaunar Dasu Lafiya Cikin Rufin Asiri Da Kwanciyar Hankali. Amin Summa Amin.

https://m.youtube.com/watch?v=683UYjXeUnw

Back to top button